Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na cewa, shugaban kamfanin Volkswagen Thomas Schaefer, shugaban kamfanin Volkswagen Group, a wata hira da yayi da shi a ‘yan kwanakin da suka gabata, ya ce, sakamakon sarkar samar da kayayyaki da ake fama da ita, a duk shekara, ana fitar da motoci a babban masana’antar kamfanin dake Wolfsburg na kasar Jamus. kasa da 400,00 ne sosai...
Kara karantawa